Kashim Biri shine mai ko Sarkin Kanem a lokacin tsakiyar karni na sha uku. A zamanin mulkinsa an kafa makarantar koyar da shari'a ta Malikiyya sannan ya gina Madrashah wato (makaranta) a cikin Daular.

Simpleicons Interface user-outline.svg Bir II dan Kanem
Rayuwa
Mutuwa 1296 (Gregorian)
Sana'a