Bilma sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Agadez, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Bilma. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 27,146[1].

Bilma


Wuri
Map
 18°41′07″N 12°54′59″E / 18.6853°N 12.9164°E / 18.6853; 12.9164
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Agadez

Babban birni Bilma
Yawan mutane
Faɗi 17,935 (2012)
• Yawan mutane 0.06 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 296,279 km²
ƙoramar bilma
mahakar arziki
bilma sahara
dajin sahara
taswirar bilma

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.