Bikin Willa Biki ne na shekara -shekara wanda sarakuna da mutanen Takpo ke yi a gundumar Nadowli da ke Yankin Upper West na Ghana.[1][2] Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Afrilu.[3] Wasu kuma suna da'awar an yi bikin ne a watan Maris.[4]

Infotaula d'esdevenimentBikin Willa
Iri biki
Wuri Nadowli-Kaleo District, Yankin Upper West
Ƙasa Ghana

Bukukuwa gyara sashe

Yayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[5]

Muhimmanci gyara sashe

Ana yin wannan biki don yin godiya ga allan kakanninsu, neman jagora da kariya da kwantar da alloli na haramin Wilaa.[6][7]

Manazarta gyara sashe

  1. "Visit Ghana | UPPER WEST REGION". Visit Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.
  2. "Upper West Region". Community Water and Sanitation Agency (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.
  3. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
  4. "National Commission on Culture - Ghana - Upper West Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-23.
  5. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  6. Editor (2016-02-24). "Upper East Region". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  7. "The Upper West Region of Ghana - ghanagrio.com - ghanagrio.com". ghananation.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-25. Retrieved 2020-08-23.