Bikin (Rawa) Sabre biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Lawra ke yi a yankin Upper West na kasar Ghana. Akan yi bikin ne a watan Nuwambar kowace shekara.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentBikin Sabre
Iri biki
Wuri Lawra (en) Fassara, Yankin Upper West
Ƙasa Ghana

Biki gyara sashe

A lokacin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen su kan sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[3]

Muhimmanci gyara sashe

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-26.
  2. "Ghana Festivals". www.ghana.photographers-resource.com. Retrieved 2020-08-26.
  3. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  4. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.