Bikin Gualla
Bikin Gualla bikin girbi ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Lambussie ke yi a yankin Upper West na Ghana. Akan yi bikin ne a watan Disamba.[1]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Lambussie (en) , Yankin Upper West |
Ƙasa | Ghana |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[2]
Muhimmanci
gyara sasheAna gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[3] Ana yin bikin ne don girbi mai yawa kuma ana amfani da shi don gamsar da alloli da kakanni don amfanin gona mai kyau.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "National Commission on Culture - Ghana - Upper West Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-27.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.