Bikin Awubia
Bikin Awubia biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Awutu ke yi a garin Awutu Bereku da ke yankin tsakiyar kasar Ghana.[1][2][3][4] Garin yana cikin gundumar Awatu Senya.[5] Yawanci ana yin bikin ne a watan Agusta zuwa Satumba.[6][7] Ana kuma kiran bikin da bikin Awutu Awubia.[8]
Iri | biki |
---|---|
Wuri |
Awutu Breku (en) Yankin Tsakiya, Yankin Tsakiya |
Ƙasa | Ghana |
Nahiya | Afirka |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[9]
Muhimmanci
gyara sasheAna gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[10] Yana inganta gasar noma lafiya a tsakanin al'umma da hada kansu. Hakanan yana nuna ƙarshen lokacin noma da lokacin girbin amfanin gona.[11] An kuma yi ikirarin cewa an yi bikin ne domin tunawa da wadanda suka mutu.[12][13][14]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The Awubia festival: A celebration of history and identity". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.
- ↑ Mensah, Abraham. "MTN Ghana supports Awutu Awubia Festival, assures of supporting 30 more traditional festivities – Skyy Power FM" (in Turanci). Archived from the original on 2022-06-26. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Awutus Mark Awubia Festival". www.ghanaweb.com (in Turanci). 3 September 1997. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Awutu Traditional Council rebukes NDC communicator". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana (in Turanci). 2019-09-11. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "MTN Ghana supports Awutu Awubia festival". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2019-08-28. Retrieved 2020-08-31.[permanent dead link]
- ↑ "Ghana Festivals – Blastours" (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.[permanent dead link]
- ↑ "People of Awutu celebrate Awubia Festival". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.
- ↑ 24news- (2018-09-08). "AWUTU AWUBIA FESTIVAL SCENES". 24News (in Turanci). Archived from the original on 2020-01-14. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Awubia Festival". www.blastours.com. Archived from the original on 2018-10-07. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Awubia Festival , 2020 - GWS Online GH". GWS Online GH - Ghana Web Solutions Online. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "The Awubia festival: A celebration of history and identity". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.[permanent dead link]