Bikin Asafua biki ne na shekara -shekara wanda sarakuna da mutanen Sekondi da ke Yankin Yammacin Ghana ke yi. Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Yuni.[1][2][3][4][5]

Infotaula d'esdevenimentBikin Asafua
Iri biki
Wuri Sekondi-Takoradi (en) Fassara
Yankin Yammaci, Ghana, Yankin Yammaci, Ghana
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bukukuwa gyara sashe

Yayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[6]

Muhimmanci gyara sashe

Ana yin wannan biki don tsarkake allahntakar Asafua.

Manazarta gyara sashe

  1. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-22.
  2. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-22.
  3. "GhanaReview International--- Ghana Tourism". ghanareview.com. Retrieved 2020-08-22.
  4. "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-22.
  5. "Festivals – Slutchtours" (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-18. Retrieved 2020-08-22.
  6. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.