Bikin Apour
Bikin Apoo biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar Nwoase da yankin gargajiya na Wenchi ke yi a Nwoase da Nsawkwa a yankin Bono, a matsayin yankin Brong Ahafo na Ghana.[1] Ana yin bikin ne a ko dai watan Mayu ko Yuni a Nsawkaw, ko dai Nuwamba ko Disamba a garin Nwoase da ko dai watan Mayu ko Yuni a Wenchi.[2]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Wenchi Municipal District, Yankin Bono |
Ƙasa | Ghana |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[3]
Muhimmanci
gyara sasheAna gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[4] An yi bikin ne don tunawa da watsi da tsoffin mugayen hanyoyin mutane.[5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Festivals". www.nhoc.gov.gh. Archived from the original on 2021-08-11. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Ghana Festivals – Blastours" (in Turanci). Retrieved 2020-08-31.[permanent dead link]
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-31.
- ↑ "Apour Festival". www.blastours.com. Archived from the original on 2018-05-20. Retrieved 2020-08-31.