Bikin Apafram
Bikin Apafram biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar Akwamu da ke yankin Gabashin Ghana ke yi.[1][2][3] Ana yin bikin ne a cikin watan Janairu.[4][5][6]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Akwamu, Yankin Gabashi (Ghana) |
Ƙasa | Ghana |
Nahiya | Afirka |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, akwai durbar na sarakuna. Shuwagabannin al'umma na hawa a palanquins. Akwai kuma yin ganguna da rawa.[7]
Muhimmanci
gyara sasheAna gudanar da bikin ne domin kulla bauta da kakannin mutane da neman kariya.[8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-21.[permanent dead link]
- ↑ "Festivals – Slutchtours" (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-18. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Ghana Festivals". ghanakey.com. Archived from the original on 2021-08-03. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ The Akwamu Odwira (Apafram) festival. www.amazon.com. University Press. January 1969. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-21.