Bikin Ahobaa biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen Enyan-Kakraba kusa da Saltpond a yankin tsakiyar Ghana. Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Yuni.[1][2][3][4][5]

Infotaula d'esdevenimentBikin Ahobaa
Iri biki
Wuri Saltpond (en) Fassara
Yankin Tsakiya, Yankin Tsakiya
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bukukuwa gyara sashe

Yayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[6]

Muhimmanci gyara sashe

Ana yin wannan biki don samun albarkacin kakanninsu.[7]

Manazarta gyara sashe

  1. "How Well Do You Know The Festivals In Ghana?". BusinessGhana. Retrieved 2020-08-22.
  2. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-22.
  3. "GhanaReview International--- Ghana Tourism". ghanareview.com. Retrieved 2020-08-22.
  4. "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-22.[permanent dead link]
  5. "Festivals – Slutchtours" (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-18. Retrieved 2020-08-22.
  6. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  7. Editor (2016-02-24). "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-22.CS1 maint: extra text: authors list (link)