Beverly Afaglo

'Yar wasan Ghana kuma mai gabatar da talabijin

Beverly Afaglo Baah (haihuwa 28 Mayu 1983) ta kasance yar'fim din Ghana ce kuma TV presenter.[1]

Beverly Afaglo
Rayuwa
Haihuwa Yankin Volta, 28 Mayu 1983 (41 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Media, Arts and Communication
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai gabatarwa a talabijin da jarumi
Muhimman ayyuka Never Again (en) Fassara
Single Six (en) Fassara
Turn Me On (en) Fassara
The Bachelors (en) Fassara
Playboy (en) Fassara
CEO (en) Fassara
Sugar (en) Fassara
A Northern Affair
The Game (en) Fassara
Sidechic Gang
Kyaututtuka
IMDb nm4174609

Rayuwarta

gyara sashe

Beverly ta girma ne a Yankin Volta a Ghana. Tana da aure taré da Eugene Kwadwo Boadu Baah kuma suna da yara biyu mata.[2]

Beverly ta koyi aikin zama Beauty Therapist a FC Institute of Beauty Therapy, Ghana kuma ita tsohuwar dalibar Ghana Institute of Journalism wanda anan ne ta karanta aikin jarida da public relations.[3] Aside acting, she operates Glamour Beauty Salon in Tema.[4]

Fina-finai

gyara sashe

Kyautuka da gabatarwa

gyara sashe
Shekara Kyauta Industry Recipient Sakamako Ref
2010 Best Actress in a Supporting Role (English) 2010 Ghana Movie Awards Herself Ayyanawa
2010 Best Actress a Comedy Terracotta Awards (Nigeria) Lashewa [5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Owusu-Amoah, Gifty. "Beverly: Family before career". graphic.com.gh. graphic.com.gh. Retrieved 31 July 2018.
  2. Acquah, Edward. "I didn't see the need to marry a rich man – Beverly Afaglo". kasapafmonline.com. kasapafmonline.com. Archived from the original on 30 July 2018. Retrieved 31 July 2018.
  3. Afatsawo, Abigail. "I Was Not Interested In Acting - Beverly Afaglo". peacefmonline.com. peacefmonline.com. Archived from the original on 15 August 2018. Retrieved 31 July 2018.
  4. "Actresses Turn to 'Players' Because Of Their Men - Beverly Afaglo". ghanaweb.com. ghanaweb.com. Retrieved 31 July 2018.
  5. Nenebi, Tony. "'About to Wed' nominated for Terracotta Awards in Nigeria". ghanaweb.com. ghanaweb.com. Retrieved 31 July 2018.