Berthrade Bikatal (an haife ta a (1992-07-23) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta Kamaru.

Berthrade Bikatal
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Yuli, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa opposite hitter (en) Fassara
Nauyi 76 kg
Tsayi 183 cm

Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa Nyong-et-Kéllé wasa a shekara ta 2014. Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB ta shekarar 2014 a Italiya da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro. [1]

Kungiyoyi gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.