Berta Golob (an haife shi 9 ga Agusta 1932)marubuci ne kuma mawaƙi ɗan Slovene,malami mai ritaya kuma ma’aikacin ɗakin karatu. [1]

Berta Golob
Rayuwa
Haihuwa Kranj (en) Fassara, 9 ga Augusta, 1932 (92 shekaru)
ƙasa Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara
Sloveniya
Karatu
Makaranta University of Ljubljana (en) Fassara
Harsuna Slovene (en) Fassara
Sana'a
Sana'a librarian (en) Fassara, marubuci, Malami, maiwaƙe, Marubiyar yara da marubucin wasannin kwaykwayo

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Golob a Struževo wanda yanzu ke cikin Kranj a cikin 1932.Ta yi karatun Slavistics a Jami'ar Ljubljana kuma ta yi aiki a matsayin malami da kuma ɗakin karatu.Ita ce kwararriyar marubuciyar littattafan yara, a cikin 'yan shekarun nan galibi kan batutuwan addini kuma ta buga tarin wakoki guda hudu wadanda su ma suna da jigo na addini.

A shekara ta 1982 ta lashe lambar yabo ta Levstik don littafinta mai suna Žive besede (Living Words).

Manazarta

gyara sashe
  1. "Berta Golob on the Biographical Lexicon of Famous People from Upper Carniola site". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2023-11-30.