Berta Bojetu (kuma Berta Bojetu Boeta ; ranar 7 ga watan Fabrairu shekara ta 1946 - zuwa ranar 16 ga watan Maris shekara ta 1997) marubuciya ce ta Slovene, mawakiya kuma 'yar wasan kwaikwayo.

Berta Bojetu
Rayuwa
Haihuwa Maribor (en) Fassara, 7 ga Faburairu, 1946
ƙasa Sloveniya
Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara
Mutuwa Ljubljana, 16 ga Maris, 1997
Makwanci Žale Central Cemetery (en) Fassara
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta University of Ljubljana (en) Fassara
Harsuna Slovene (en) Fassara
Sana'a
Sana'a marubuci, maiwaƙe, jarumi, puppeteer (en) Fassara, Marubiyar yara da marubucin wasannin kwaykwayo
Muhimman ayyuka Filio ni doma (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm0092505

Rayuwarta

gyara sashe

An haifi Bojetu a Maribor a shekara ta 1946. Tayi karatu a Faculty of Education a Jami'ar Ljubljana da kuma Academy of Performing Arts a Ljubljana. Tayi aiki agidan wasan kwaikwayo na Ljubljana kuma ta kasance ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa ƙungiyar wasan kwaikwayo Koreodrama . Ta mutu a Ljubljana a shekara ta 1997.

Acikin shekara ta 1996 ta sami lambar yabo ta Kresnik don littafinta na Ptičja hiša (The Birdhouse).

Acikin shekara ta 2002 an shirya taron tattaunawa na kasa da kasa game da ayyukan Bojetu a Maribor. An buga takardun da aka bayar a wurin taron a shekara ta 2004.

Itace mahaifiyar masanin tarihi kuma mai fassara Klemen Jelinčič Boeta .

Ayyukanta da aka buga

gyara sashe
  • Žabon, shayari, shekara ta (1979)
  • Karlstein, shayari, shekara ta (1988)
  • Filio ni doma (Filo baya gida), novel, shekara ta (1980) [1]
  • Ptičja hiša (The Birdhouse), labari, shekara ta (1995)