Berlanti (Egyptian Arabic برلنتي)[1] fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka shirya shi a shekarar 1944 kuma aka rubuta, waɗanda suka ba da umarni Youssef Wahbi da Nour Al Hoda.[2][3][4]

Berlanti (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1944
Asalin suna برلنتي
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 109 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Youssef Wahbi
'yan wasa
External links
Berlanti

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Bayan mutuwar mahaifin Berlanti, ta kasance cikin baƙin ciki kuma mahaifiyarta ta kamu da rashin lafiya, don haka an tilasta Berlanti yin aiki a matsayin mawaƙiya don ta kasance mai da hankali ga maganin mahaifiyarta. Lauyan Sami ya aure ta. Berlanti na ganin ta tsaya kan hanyar samun nasarar Sami. Ta sadaukar da mutuncinta don ya rabu da ita. Ya yarda da haka ya kore ta suka rabu. Ya auri Samiha bayan haka kuma ana tuhumar Berlanti da laifin kisan kai. Samy kuwa ta tashi ta kare ta.

Ma'aikata

gyara sashe
  • Youssef Wahbi ne ya bada umarni kuma ya rubuta
  • Cinematography: Mohamed Abdel Azim
  • Kiɗa:
    • Riad Al Sunbati
    • Mohammed Al Qasabgi
    • Mohammed El Kahlawy
  • Furodusa: Ahmed Darwish
  • Production Studio: Studio Misr
  • Mai Rarraba: Studio Misr
  • Tufafi: Helmy Rafla

'Yan wasa

gyara sashe
  • Youssef Wahbi a matsayin Sami Khairat
  • Nour Al Hoda a matsayin Berlanti
  • Amina Rizk a matsayin Samiha Hanem
  • Alwiya Gamil a matsayin Munira Hanem Shafi'i
  • Fouad Shafiq a matsayin Khurshid Bey
  • Mahmoud el-Meliguy ad Abbas Tohamy
  • Bishara Wakim a matsayin abokin Sami
  • Abdul Aleem Khattab a matsayin Shakib
  • Abdel Salam Al Nabulsy a matsayin abokin Abbas
  • Lotfi Al-Hakim a matsayin Ali Khairat
  • Zeinat Sedki a matsayin Fifi
  • Hassan el-Baroudi a matsayin Mai Shagon Kayan Ado

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Tawil, Yasmina (2016-07-29). "Learning About Arab Film and Cinema". Arab Film and Media Institute (AFMI) (in Turanci). Retrieved 2023-10-31.
  2. Armes, Roy (2008-07-11). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  3. Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
  4. سلماوى, سيف; قاسم, محمود (2005). افيش السينما المصرية (in Larabci). دار الشروق للنشر والتوزيع. ISBN 978-977-09-1563-9.