Benjamin Pavard
Benjamin Jacques Marcel Pavard (an haife shi 28 ga watan Maris, Shekara ta 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar kwallon kafa ta Bundesliga wato Bayern Munich da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa . An yi la'akari da ɗaya daga cikin mafi kyawun masu tsaron gida a duniya, Pavard an san shi da gwaninta da kuma kyakkyawan matsayi. Ko da yake yawanci ana tura shi a matsayin mai tsaron baya na dama, sannan yana iya taka leda a matsayin mai tsaron baya .
Benjamin Pavard | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Benjamin Jacques Marcel Pavard | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Maubeuge (en) , 28 ga Maris, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | full-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 55 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 81 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 186 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
|
Ya fara taka ledarsa ne a kungiyar kwallon Kara ta kasar faransa wato Lille a Ligue 1 kuma ya koma VfB Stuttgart a Shekara ta 2016, inda yasamu nasara har sau biyu, Bundesliga a farkon kakarsa . A watan Janairun Shekara ta 2019 ya amince ya koma Bayern Munich, wanda aka kammala bayan da Stuttgart ta fado a karshen kakar wasa ta bana. A cikin skekarar 2020, ya kammala sextuple na tarihi ta hanyar lashe Bundesliga, DFB-Pokal, Champions League, DFL-Supercup, UEFA Super Cup da FIFA Club World Cup .
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Benjamin Jacques Marcel Pavard a ranar 28 ga Maris 1996 a Maubeuge, Nord.
Aikin kulob
gyara sasheFarkon aiki
gyara sashePavard ya fara taka leda tare da kulob din garinsa na haihuwa a Jeumont, inda tsohon dan wasan Faransa Jean-Pierre Papin shi ma ya fara aikinsa.
VfB Stuttgart
gyara sasheBayern Munich
gyara sasheA ranar 9 ga Janairu, 2019, Bayern Munich ta tabbatar da cewa Pavard zai koma kungiyarsu din a kakar 2019-20,yayinda ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru biyar mai dorewa wanda tsawonsa zai kai har zuwa 30 ga Yuni 2024.
Club | Season | League | National Cup[lower-alpha 1] | League Cup[lower-alpha 2] | Europe | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Lille II | 2014–15 | CFA | 15 | 0 | — | — | — | — | 15 | 0 | ||||
2015–16 | CFA 2 | 4 | 0 | — | — | — | — | 4 | 0 | |||||
2016–17 | CFA | 1 | 1 | — | — | — | — | 1 | 1 | |||||
Total | 20 | 1 | — | — | — | — | 20 | 1 | ||||||
Lille | 2014–15 | Ligue 1 | 8 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | — | 8 | 0 | ||
2015–16 | Ligue 1 | 13 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | — | — | 17 | 0 | |||
Total | 21 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | — | — | 25 | 0 | ||||
VfB Stuttgart | 2016–17 | 2. Bundesliga | 21 | 1 | 0 | 0 | — | — | — | 21 | 1 | |||
2017–18 | Bundesliga | 34 | 1 | 2 | 0 | — | — | — | 36 | 1 | ||||
2018–19 | Bundesliga | 29 | 0 | 0 | 0 | — | — | 2[lower-alpha 3] | 0 | 31 | 0 | |||
Total | 84 | 2 | 2 | 0 | — | — | 2 | 0 | 88 | 2 | ||||
Bayern Munich | 2019–20 | Bundesliga | 32 | 4 | 6 | 0 | — | 8[lower-alpha 4] | 0 | 1[lower-alpha 5] | 0 | 47 | 4 | |
2020–21 | Bundesliga | 24 | 0 | 1 | 0 | — | 7Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | 4[lower-alpha 6] | 1 | 36 | 1 | ||
2021–22 | Bundesliga | 25 | 0 | 1 | 0 | — | 10Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | 0 | 0 | 36 | 0 | ||
2022–23 | Bundesliga | 20 | 1 | 2 | 0 | — | 7Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
2 | 1Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
1 | 30 | 4 | ||
Total | 101 | 5 | 10 | 0 | — | 32 | 2 | 6 | 2 | 149 | 9 | |||
Career total | 226 | 8 | 13 | 0 | 3 | 0 | 32 | 2 | 8 | 2 | 282 | 12 |
Girmamawa
gyara sashe- Manufar gasar cin kofin duniya ta FIFA : 2018
- Breakthrough XI: 2019
- Kicker Bundesliga Team of the Season: 2019-20
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found