Benjamin Chukwudum Nnamdi Anyene (8 Yuni 1951 - 29 Disamba 2019) likitan Najeriya ne, masanin ilmin halitta, dan siyasa kuma mai kawo sauyi kan lafiyar jama'a. Ya yi aiki a matsayin Kwamishinan Lafiya a Jihar Anambra daga 2000 zuwa 2003.

Benjamin Anyene
Rayuwa
Haihuwa Yankin Gabashin Najeriya, 8 ga Yuni, 1951
Mutuwa New York, 29 Disamba 2019
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, likita da microbiologist (en) Fassara

Ya taka rawar gani wajen ganin an sanya hannu kan kudurin dokar kula da lafiya ta Najeriya kuma yana kan gaba wajen neman a aiwatar da shi gadan-gadan.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Dr Ben Anyene: A visionary Health reformer". Nigeria Health Watch. 23 January 2020. Retrieved 2020-03-07.