Benibo Anabraba
Benibo Frederick Anabraba, ɗan siyasa ne a jihar Ribas dake Najeriya. Shi ne ɗan majalisar dokokin jihar Ribas mai wakiltan Akuku-Toru II kuma shugaban marasa rinjaye a majalisar dokokin jihar Ribas.[1] An fara zaɓen shi ɗan majalisar wakilai a zaɓen shekara ta 2011 a matsayin ɗan jam'iyyar People's Democratic Party. Daga baya ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress a matsayin biyayya ga gwamna Chibuike Amaechi.[2]
Benibo Anabraba | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ɗan bangaren siyasa | All Progressives Congress |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.vanguardngr.com/2017/07/court-affirms-anabraba-rivers-assembly-minority-leader/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-11-07. Retrieved 2023-04-07.