Begusarai Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutane a kasar ta indiya. Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 2,970,541.

Begusarai

Wuri
Map
 25°25′N 86°08′E / 25.42°N 86.13°E / 25.42; 86.13
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division of Bihar (en) FassaraMunger division (en) Fassara
District of India (en) FassaraBegusarai district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 252,008
• Yawan mutane 131.39 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,918 km²
Altitude (en) Fassara 41 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1972
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 851101
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 6243
Wasu abun

Yanar gizo begusarai.bih.nic.in