Bay Kamara dan kasar Holland ne kuma dan kasar Senegal wanda ke taka leda a kungiyar Aswan SC ta Masar a matsayin dan wasan gefe.[1][2][3][4]

Bay Kamara
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haifi Bay Kamara a ranar 15 ga Fabrairu 2001 a Senegal.[1][5] Ya fara aikinsa tare da ƙungiyar Zeborgia kafin ya shiga ƙungiyar matasa ta Netherland International. Ya kuma taba taka leda a AZ Alkmaar da FC Emmen.[6][7][8] Ya koma kungiyar Aswan SC ta kasar Masar a shekarar 2022 kuma a halin yanzu yana matsayin aro ga Ismaily SC.[9]

  1. 1.0 1.1 "كووورة: الموقع العربي الرياضي الأول". www.kooora.com. Retrieved 2023-03-04.
  2. "FilGoal | لاعب | باي كامارا". FilGoal.com (in Larabci). Retrieved 2023-03-04.
  3. "أسوان يعلن رحيل الجناح الهولندى باى كامارا رسميًا". اليوم السابع. 2023-02-01. Retrieved 2023-03-04.
  4. "باي كامارا". يلاكورة.كوم. Retrieved 2023-03-04.
  5. "Bay Kamara".
  6. "رسمياً.. أسوان يضم الجناح الهولندي باي كامارا". www.masrawy.com. Retrieved 2023-03-04.
  7. "تحت السن.. أسوان يضم الهولندي باي كامارا - الأهلي.كوم". el-ahly.com. Retrieved 2023-03-04.
  8. "أسوان يتعاقد مع الهولندي باي كامارا "تحت السن"". اليوم السابع. 2022-09-30. Retrieved 2023-03-04.
  9. "365 Player Profile". www.365scores.com. Retrieved 2023-05-15.