Batagarawa

Karamar hukuma ce a Nigeria

Batagarawa karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Batagarawa.[1]

Batagarawa

Wuri
Map
 12°54′N 7°37′E / 12.9°N 7.62°E / 12.9; 7.62
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 433 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Al'ummar Hausawa ne ke zaune kuma garin babban birnin gundumar Mallamawa ne a masarautar Katsina, Jihar Arewa maso Yamma. An kafa LGA a shekarar 1991.[2]

Yana da yanki 433 km2 da yawan jama'a 2 a kidayar shekarar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 820.[3]

Geography

gyara sashe

Karamar hukumar Batagarawa tana da fadin kasa kimanin murabba'in kilomita 433 kuma tana da matsakaicin yanayin zafi/sanyi na 35 °C (95.0 °F) a shekara . An kiyasta karfin iska a yankin da kilomita 5 a duk bayan sa'a guda, yayin da yanayin zafi ya karu da kashi 11 cikin 100.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Batagarawa Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-07-12.
  2. "Batagarawa Local Government". Katsina State. Archived from the original on 2010-02-03. Retrieved 2010-03-20.
  3. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.