Bari (lafazi: /bari/) birni ne, da ke a yankin Puglia, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Puglia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, ya na da jimillar yawan mutane 325 000, 1 300 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Bari kafin karni na uku kafin haifuwan annabi Issa.

Bari


Wuri
Map
 41°07′31″N 16°52′00″E / 41.1253°N 16.8667°E / 41.1253; 16.8667
Ƴantacciyar ƙasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraApulia
Metropolitan city of Italy (en) FassaraMetropolitan City of Bari (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 316,015 (2023)
• Yawan mutane 2,692.01 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 117.39 km²
Altitude (en) Fassara 5 m
Sun raba iyaka da
Adelfia (en) Fassara
Bitonto (en) Fassara
Capurso (en) Fassara
Modugno (en) Fassara
Mola di Bari (en) Fassara
Noicattaro (en) Fassara
Valenzano (en) Fassara
Bitritto (en) Fassara
Giovinazzo (en) Fassara
Triggiano (en) Fassara
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Fassara Saint Nicholas (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Bari City Council (en) Fassara
• Mayor of Bari (en) Fassara Antonio Decaro (en) Fassara (8 ga Yuni, 2014)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 70121–70132
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 080
ISTAT ID 072006
Italian cadastre code (municipality) (en) Fassara A662
Wasu abun

Yanar gizo comune.bari.it
Bari.

Hotuna gyara sashe