Kogin Banankoni a kasar Mali [1]yana cikin yankin Sikasso,a kudancin kasar,mai tazarar kilomita 280 daga gabashin Bamako. Banankoni wani bangare ne na magudanar ruwan kogin Neja.

Banankoni
natural watercourse (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Mali
Wuri
Map
 11°53′43″N 5°30′53″W / 11.8953°N 5.5147°W / 11.8953; -5.5147
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraSikasso (en) Fassara

Nassoshi gyara sashe

  1. [[[:Samfuri:Geonameslink]] Banankoni] in [[[:Samfuri:Geonamesabout]] Geonames.org (cc-by)]; post updated 2012-11-08; database download sa 2016-10-22