Balarabe Wakili, ɗan siyasar Najeriya ne daga jihar Kano a Najeriya, ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar Nassarawa a majalisar wakilai ta ƙasa daga shekarun 2003 zuwa 2007. [1] [2] [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Retrieved 2025-01-05.
  3. Nation, The (2020-10-18). "My relationship with President Muhammadu Buhari". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.