Bako
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Bako shine mutumin da ya je inda ko garin da ba'a sanshi ba. Mutum yana iya zama bako ta hanyar Fara aiwatar da wani Abu misali, Ana cewa wane baƙo ne a harka kaza.