Baba Ijebu

Kamfanin caca ne a Najeriya

Kamfanin Premier Lotto Limited wanda aka fi sani da Baba Ijebu kamfani ne na caca da ke ba da hidimomin caca a Najeriya.[1] Shi ne gidan gudanar da caca mafi tsufa sanannen a Najeriya kuma an yi rajistansa a 2001.[2]

Baba Ijebu
URL (en) Fassara https://babaijebu.ng/
Iri yanar gizo
Language (en) Fassara Turanci
Wurin hedkwatar Najeriya

Baba Ijebu yana ba da wasannin caca sama da 20 daban-daban waɗanda suka haɗa da Diamond, Peoples, Bingo, MSP, Metro, International, Gold, 06, Jackpot, Lucky G, Clubmaster, Super, Tota, Mark 2, Vag, Enugu, Midweek, Fairchance, Fortune, Royal, Bonanza, King, National, Lucky.[ana buƙatar hujja]

Mai martaba Sir Kesington Adebukunola Adebutu CON, KJW, FISM ne ya kafa Baba Ijebu wanda kuma shine Shugaban gidan na yanzu.[3]

Tallafawa

gyara sashe

A cikin 2017 kuma, Baba Ijebu ya ƙi sanya hannu kan yarjejeniya na shekaru uku da Quadri Aruna na kudi $75,000.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Okafor, Kelvin. "How to play Baba Ijebu lotto?". Legit.ng.
  2. Joseph, Adeyi. "Nigeria: The Matrix Behind Premier Lotto". AllAfrica.com.
  3. Owoeye, Fikayo (2017-03-31). "Sales Boy to Lotto Magnate: The story of Chief Kensington 'Baba Ijebu' Adebutu". Nairametrics. Retrieved 2018-09-29.
  4. "Quadri signs 3-year endorsement with Premier Lotto". Punch. Retrieved 22 October 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe