Baƙo
Baƙo suna ne na mutane Hauswa musamman ƴan Najeriya da Nijar. Ana fassara shi zuwa "Yaron da aka haifa bayan isowar maziyarta a gida." . [1]
Baƙo |
---|
Fitattun mutane masu suna
gyara sashe- Audu Bako (1924–1980), dan sandan Najeriya kuma gwamnan jihar Kano na farko
- Ibrahim Bako (1943 – 1983), babban hafsan sojin Najeriya.
- Ishaya Bako (an haife shi a shekara ta 1986), darektan fina-finan Najeriya kuma marubucin allo.
Magana
gyara sashe- ↑ "Bako: Name Meaning, Origin & More | MyloFamily". Mylo (in Turanci). Retrieved 2024-10-22.