Bärbel Koribalski
Dokta Bärbel Silvia Koribalski masanin kimiyyar bincike ne da ke aiki akan samuwar galaxy a CSIRO's Australia Telescope National Facility (ATNF),wani ɓangare na CSIRO's Astronomy & Space Science (CASS). Ta sami digiri na uku a Jami'ar Bonn a Jamus kuma an santa da karatun taurarin da ke kusa.A cikin 2011 ta sami lambar yabo ta CSIRO ta Newton Turner. Ita kuma shugabar ayyuka na ASKAP HI All-Sky Survey, wanda aka fi sani da WALLABY.
Bärbel Koribalski | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Wuppertal, 1964 (59/60 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Mazauni | Sydney |
Karatu | |
Makaranta |
University of Bonn (en) University of Bonn (en) (1983 - 1993) Doctor of Philosophy (en) |
Harsuna |
Jamusanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | astrophysicist (en) da Ilimin Taurari |
Employers | Commonwealth Scientific and Industrial Research Organisation (en) |
atnf.csiro.au… |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.