Aziz El Amri
Aziz El Amri (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta 1950) kocin ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Morocco kuma tsohon ɗan wasa.
Aziz El Amri | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sidi Kacem (en) , 1 ga Janairu, 1950 (74 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
El Amri ya kasance manajan Moghreb Tétouan har sai da ya yi murabus a cikin Disamba 2014. [1]
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Aziz el Amri resigns as coach of Moghreb Tetouan". BBC Sport. 13 December 2014. Retrieved 14 December 2014.