Ayten Amin
Ayten Amin (Larabci: آيتن أمين) daraktan fina-finan Masar ne. Ta fara aikinta na yin fina-finai da suka shafi abinda ya faru a zahiri, a lokacin juyin juya halin Masar na 2011. An fi saninta da Tahrir 2011: The Good, the Bad, and the Politician da Villa 69.
Ayten Amin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 1978 (45/46 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Amurka a Alkahira |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
Mahalarcin
| |
IMDb | nm3663323 |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Ayten Amin a Alexandria, Masar. Ta karanci Criticism a 2001. Fina-finanta na farko sun kasance gajerun fim da ke bayanin 'yar wasan Masar Madiha Kamel a 2005. A Jami'ar Amurka da ke Alkahira, ta fito da shirin fim na Man, wanda aka nuna a cikin bukukuwan fina-finai na duniya 10. Ta fara aiki a matsayin Mataimakin Darakta a 2008. Fashewarta ta kasance a cikin 2011 tare da SPRING 89 wanda aka nuna a Cannes Film Festival.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ayten Amin". Festival Scope. Archived from the original on 21 November 2011. Retrieved 25 March 2015.