Aydin Ali oglu Ibrahimov ( Azerbaijani ; 17 Satumba 1938 - 2 Satumba 2021) ɗan kokawa Azerbaijan ne.

Aydin Ibrahimov
Rayuwa
Haihuwa Ganja (en) Fassara, 17 Satumba 1938
ƙasa Kungiyar Sobiyet
Azerbaijan
Mutuwa Baku, 2 Satumba 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Nauyi 57 kg
Tsayi 163 cm
Kyaututtuka

Tarihin rayuwa gyara sashe

Ya yi takara don Tarayyar Soviet a gasar Olympics ta lokacin zafi na 1964. [1]

Mutuwa gyara sashe

Ibrahimov ya rasu sakamakon cutar COVID-19 a ranar 2 ga watan Satumba 2021, a Baku.[2]

Nassoshi gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Aydin Ibrahimov". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04.
  2. "Well-known sportsman Aydin Ibrahimov died of coronavirus".