Augustine Mbara, kwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe, wanda ke taka leda a,matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Dynamos FC.[1] [2]

Augustine Mbara
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 30 Disamba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dynamos F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

A cikin watan Janairu 2014, kocin Ian Gorowa, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Zimbabwe don gasar, cin kofin Afirka ta shekarar 2014.[3] [4] Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi.[5] [6]

Manazarta gyara sashe

  1. "Zimbabwe's Ian names CHAN squad" . kawowo.com. Retrieved 12 February 2014.
  2. "2014 CHAN - Zimbabwe Team Profile" . mtnfootball.com. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
  3. "Zimbabwe Warriors leave for Chan tournament" . newsday.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
  4. "Zimbabwe name final squad for CHAN tournament" . cosafa.com. Archived from the original on 21 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
  5. "CHAN 2014: awards and team of the CHAN" . en.starafrica.com. Retrieved 12 February 2014.
  6. "Articles tagged 'warriors' " . dailynews.co.zw. Retrieved 12 February 2014.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe