Audu
Audu | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Audu |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Soundex (en) | A300 |
Cologne phonetics (en) | 02 |
Caverphone (en) | AT1111 |
Attested in (en) | 2010 United States Census surname index (en) |
- Sunayen audu
- Audu Bako (an haife shi a shekara ta alif dubu daya da dari Tara da ashirin da hudu miladiyya 1924A.c), gwamnan Najeriya
- Makarantar Aikin Gona ta Audu Bako a Najeriya
- Audu Innocent Ogbeh (an haife shi a 1947), dan siyasan Nijeriya
- Audu Idris Umar (an haife shi a 1959), sanatan Nijeriya
- Audu Maikori (an haife shi a shekara ta 1975), lauya ne dan Nijeriya, dan kasuwa, dan gwagwarmaya kuma mai magana da yawun jama'a
- Audu Mohammed (an haife shi a shekara ta 1985), an wasan kwallon kafa ta Nijeriya[1]
- Sunan mahaifi
- Abubakar Audu (1947–2015), gwamnan Najeriya
- Ishaya Audu (1927–2005), likitan Nijeriya kuma dan siyasa
- Judith Audu, 'yar wasan fina-finai da talabijin ta Najeriya, mai gabatarwa, mai samfuri, mai rubutun ra'ayin yanar gizo da shirya fim
- Musa Audu (an haife shi a shekara ta 1980), dan tseren Najeriya
- Reine Audu, dan karni na 18 mai sayar da 'ya'yan itace kuma mai neman sauyi
- Seriki Audu (1991–44), dan wasan kwallon kafa na Najeriya