Au, rendez-vous du rêve abêti fim ɗin gaskiya ne na ƙasar Togo wanda Kodjo Goncalves ya jagoranta. An kuma sake shi a cikin shekarae 1979 kuma an haska shi a cikin 16mm.[1] Yana tafiyar, minti 15.[2]

Au rendez-vous du rêve abêti
Asali
Lokacin bugawa 1979
Ƙasar asali Togo
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
External links
  1. Association des Trois Mondes (1991). Dictionnaire du cinéma africain. KARTHALA Editions. p. 332. ISBN 978-2-86537-297-3. Retrieved 28 December 2012.
  2. L'Afrique littéraire. L'Afrique littéraire. 1983. p. 193. Retrieved 28 December 2012.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe