Attallah Shabazz
Attallah Shabazz (An haife ta a watan November 16,a shekara ta 1958) itace babbar yarinyar Malcolm X da matarsa Betty Shabazz. Ita jarumar film ce, mawallafiya, ambasada, kuma maganganun Karin karfin gwiwa.
Attallah Shabazz | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Queens (mul) , 16 Nuwamba, 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Malcolm X |
Mahaifiya | Betty Shabazz |
Ahali | Gamilah Lumumba Shabazz (en) , Malikah Shabazz (en) , Qubilah Shabazz (en) , Ilyasah Shabazz da Malaak Shabazz (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0787062 |