Atef El Tayeb
Atef El Tayeb ( Larabci: عاطف الطيب ) (26 Disamba 1947 - 23 Yuni 1995) darektan fina-finan Masar ne. [1] Madadin fassarar sunansa sune: Atef Al-Tayeb da Attef El Taieb. Fina-finansa sun sha nuna irin gwagwarmayar da talakawa ke yi.[2]
Atef El Tayeb | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sohag Governorate (en) , 26 Disamba 1947 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Kairo, 23 ga Yuni, 1995 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar zuciya) |
Karatu | |
Makaranta | Cairo Higher Institute of Cinema |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, darakta da assistant director (en) |
Muhimman ayyuka |
Sawak al-utubis (en) Q12220514 The Innocent (1986 fim) The Escape (en) Katibat El Edam (en) Love on the Pyramids Plateau (en) |
IMDb | nm0246986 |
Filmography
gyara sasheA matsayin darakta
gyara sashe- kashf Al mastor(1994)
- Leila Sakhina (A Hot Night) (1994)
- Did el Hokouma (Against the Government) (1992)
- Nagi El-Ali (1991)
- El Heroob (Escape) (1988)
- The Innocent (1986)
- El Zamar (The Piper) (1985)
- Al Hob Fawk Habadet al Haram (Love on the Pyramids Plateau) (1984)
- The Cell (El-Takhsheeba) (1983)
- Sawak al-utubis (Bus Driver)(1982)
A matsayin mataimakin darakta
gyara sashe- Sphinx (1981)
- Gallipoli (1981) (assistant director for Egyptian version)
- The Awakening (1980)
- Death on the Nile (1978)
- El-Raghba wel Thaman (Desire and Price) (1978)
- The Spy Who Loved Me (1977)
- Da'wa Lil Hayah (A Call for Life) (1972)
Manazarta
gyara sashe- ↑ Press kit for 23rd (Film) Festival of the 3 Continents, giving his year of birth and death on page 23
- ↑ "المصريين إلى أفلام وغادر على جناح يمامةعاطف الطيب البريء الذي ترجم آهات". Al Jazeera (in Arabic). 2020-06-29. Retrieved 2021-09-11.CS1 maint: unrecognized language (link)