Assefa Mezgebu (an haife shi a ranar 19 ga watan Yunin, 1978 a Sidamo) ɗan wasan tseren nesa ne na Habasha mai ritaya, wanda aka fi sani da ya ci lambar tagulla a gasar mita 10,000 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000.[1] Shi ne kuma wanda ya zo na biyu a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 2001, bayan samun lambar tagulla a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 1999.[2] Ya kuma yi gasar tseren kasa da kasa, ya kuma kai ga fafatawar a gasar cin kofin duniya ta IAAF a shekarun 1998 da 2000.[3]

Assefa Mezgebu
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuni, 1978 (45 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
hoton assefe mezgebu

Assefa Mezgebu kanin Ayele Mezgebu ne.

Gasar kasa da kasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:ETH
1995 World Championships Gothenburg, Sweden 14th 10,000 m 27:56.06
1996 World Junior Championships Sydney, Australia 1st 5000m 13:35.30
1st 10,000m 28:27.78
1997 World Championships Athens, Greece 5th 10,000 m 27:32.48
1998 World Cross Country Championships Marrakech, Morocco 3rd Long race (12 km) 34:28
1999 World Championships Sevilla, Spain 3rd 10,000 m 27:59.15
All-Africa Games Johannesburg, South Africa 1st 10,000 m 28:12.15
2000 World Cross Country Championships Vilamoura, Portugal 2nd Long race (12.3 km) 35:01
Summer Olympics Sydney, Australia 3rd 10,000 m 27:19.75
2001 World Championships Edmonton, Canada 2nd 10,000 m 27:53.97

Mafi kyawun mutum gyara sashe

  • Mita 3000 - 7:28.45 min (1998)
  • Mita 5000 - 12:53.84 min (1998)
  • Mita 10,000 - 26:49.90 min (2002)

Manazarta gyara sashe

  1. Assefa Mezgebu at World Athletics
  2. Olympics Olympics https://olympics.com › athletes › ass... Assefa MEZGEBU Biography, Olympic Medals, Records and Age
  3. worldathletics.org worldathletics.org https://worldathletics.org › ethiopia worldathletics.org https://worldathletics.org › ethiopia Assefa MEZGEBU | Profile