Asma'u Ahmad Muhammad Makarfi

Matar Ahmad Muhammad Makarfi

Asma'u Ahmad Muhammad Maƙarfi Ta kasance tsohuwar matar Gwamnan Jihar Kaduna na farin hula na farko Ahmed Makarfi[1]

Asma'u Ahmad Muhammad Makarfi
 
wpwpha

Ta fara makarantar firamare a shekara ta (1977 ) a makarantar Kaduna Capital School . Ta gama a shekara ta ( 1983) inda a wannan shekarar ta samu shiga Queen Amina College inda tayi sakandire anan. Tayi Diploma a Jami’ar Ahmadu Bello daga bisani tayi digiri dinta a Jami’ar. Ta auri Ahmed Makarfi tun kafin ta gama makaranta lokacin shima yana matsayin Malami kuma Komishina. Tayi bautar kasa wato NYSC a Kaduna.[1]

Ta bullo da wani tsari lokacin da suke gidan gwamnati mai suna ‘The Millineium Hope Programme’ wanda yake kare hakkin yara da matan kauye.[1].

  •  
    matan makarfi da yaran su da shi
    Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.p 151-154 ISBN 978-1-4744-6829-9.