Asibitin Kula da Lalurar Yoyon Fitsari, Ningi

asibiti a jihar Bauchi, Najeriya

Asibitin Kula da Lalurar Yoyon Fitsari na Kasa, Ningi cibiyar kula da lafiya ce da gwamnatin tarayyar Najeriya ta kafa domin rigakafi, yin magani da kuma kula da masu fama da cutar yoyon fitsari da makamantansu.

Asibitin Kula da Lalurar Yoyon Fitsari, Ningi
Wuri
Coordinates 11°06′02″N 9°34′35″E / 11.10049144°N 9.57626337°E / 11.10049144; 9.57626337
Map
alon asibinyon ningi
kofar Shiva asibitin

An kafa ta a matsayin cibiyar yanki don kula da mutanen yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Bincike da kuma Horaswa sassa ne na ayyukan cibiyar. [1] [2] Ginin asibitin yana a tsohon Otal din gwamnatin jaha, kan titin hanyar Kano a Ningi, na Jahar Bauchi, a Najeriya . [3]

Manazarta

gyara sashe