Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas
Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas (RSDMH) dake Garrison, Fatakwal, asibitin kwararru ne na Najeriya da aka buɗe a shekarar 2013 don ba da sabis na dental, oral and maxillofacial ga jama'a. Asibitin mallakin gwamnatin jihar Rivers ne kuma ana ɗaukarsa irinsa na farko a yankin kudu da hamadar Sahara.[1][1]
Asibitin Dental da Maxillofacial na Jihar Ribas | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar rivers |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) |
Port settlement (en) | Port Harcourt |
Coordinates | 4°49′N 7°01′E / 4.81°N 7.01°E |
History and use | |
Opening | Nuwamba, 2012 |
Ƙaddamarwa | 2013 |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | International Style (en) |
Floors | 4 |
|
Asibitin na ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kiwon lafiya a jihar da ke ƙarƙashin kulawar cibiyar kula da cututtuka ta ƙasa da ƙasa (ITCC). Gininsa yana da hawa huɗu.[2][1][3]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin asibitocin Fatakwal
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Newly-built N2bn dental hospital excites Port Harcourt residents". Punchng.com. Punch Nigeria Limited. 10 November 2012. Archived from the original on 14 July 2014. Retrieved 15 July 2014. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "punch newspaper" defined multiple times with different content - ↑ "PH, New Hub For Medical Tourism". The Tide. Port Harcourt: Rivers State Newspaper Corporation. 4 February 2013. Retrieved 15 July 2014.
- ↑ Hospitals Archived 19 ga Yuli, 2014 at the Wayback Machine