Ashraf Abouelhassan Mahmud (Larabci: أشرف أبو الحسن‎,, an haife shi a ranar 17 ga watan Mayu 1975) ɗan wasan ƙwallon raga ne na cikin gida na Masar. An saka shi cikin tawagar kwallon raga ta maza ta Masar wadda ta kare a matsayi na 11 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000 a Sydney, Australia.[1] Yana da 184 cm tsayi. Yana buga wa kungiyar Zamalek wasa

Ashraf Abouelhassan
Rayuwa
Haihuwa Giza, 17 Mayu 1975 (49 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa setter (en) Fassara
Nauyi 86 kg
Tsayi 184 cm

Kungiyoyi

gyara sashe
  • Current – </img> Ahly Benghazi
  • Debut – </img> Zamalek

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • FIVB profile: Ashraf Abouelhassan
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ashraf Abou El-Hassan" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.
  • Ashraf Abouelhassan </imim


Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Egyptian volleyball team at the 2000 Summer Olympics" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 6 October 2015.