Arsène Zola Kiaku (an haife shi a ranar 23 ga watan Fabrairun shekarar 1996) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙasar Kongo ne wanda ke taka leda a TP Mazembe, a matsayin baya na hagu.

Arsène Zola
Rayuwa
Haihuwa Lubumbashi, 23 ga Faburairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ecofoot Katumbi (en) Fassara2015-2016
TP Mazembe (en) Fassara2016-202232
  Kungiyar kwallon kafa ta DR Congo2021-
  Wydad AC2022-324
SCC Mohammédia (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara

Aikin kulob/Ƙungiya gyara sashe

Bayan taka leda a TP Mazembe, a watan Yulin shekarar 2019 an sanar da cewa zai koma kulob din Anderlecht na Belgium, tare da abokin wasansa Meschak Elia.[1][2][3][4] [5] A watan Agustan 2019 an lura da cewa 'yan wasan biyu sun bace daga sansanin horo na Anderlecht,[6] kuma daga baya an bayyana cewa 'yan wasan biyu sun kasa kammala cinikin su zuwa Anderlecht kuma suna neman kungiyoyi daban-daban.[7][8]

Ayyukan kasa gyara sashe

A watan Mayun 2018, an kira shi zuwa tawagar 'yan wasan kasar Demokradiyyar Kongo don yin sada zumunci da Najeriya,[9] kuma an sanya shi cikin jerin gwanon a matsayin wanda ba a yi amfani da shi ba.[10]

Zola ya wakilci DR Congo a matakin kasa da shekaru 23. An cire kasar daga shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka na 'yan kasa da shekaru 23 a watan Afrilun 2019 bayan da aka bayyana cewa Zola bai cancanci buga wasa ba saboda ya tsufa, kasar ta sauya ranar haihuwarsa daga 1996 zuwa 1997.[11][12][13]

Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta DR Congo a ranar 29 ga Maris 2021 a wasan neman gurbin shiga gasar AFCON 2021 da Gambia.[14]

Manazarta gyara sashe

  1. Anderlecht : Que se passe-t-il avec Meschack Elia et Arsène Zola
  2. "Meschack Elia et Arsène Zola (TP Mazembe) attendus à Anderlecht". 3 July 2019.
  3. "À la découverte d'Elia et Zola, les deux talents congolais qui débarquent à Anderlecht". Walfoot.be
  4. Mark Gleeson (4 July 2019). "Vincent Kompany turns to DR Congo's TP Mazembe for new signings". BBC Sport. Retrieved 5 July 2019.
  5. Arsène Zola at Soccerway. Retrieved 5 July 2019.
  6. Mercato: Meschack Elia et Arsène Zola invisibles dans le cam d'Anderlecht". 28 August 2019.
  7. TP Mazembe: De l'embouteillage dans le couloir gauche". 13 September 2019.
  8. Sports+, DH Les (31 August 2019). "Anderlecht: Elia toujours introuvable, fin du test de Zola". www.dhnet.be
  9. Léopards: Ibenge revoit sa liste contre le NIGERIA" [Leopards: Ibenge revises his squad against NIGERIA]. LeopardsFoot (in French). Kinshasa. 23 May 2018. Retrieved 5 April 2020.
  10. Nigeria vs. Congo DR-28 May 2018-Soccerway". Soccerway. 28 May 2018. Retrieved 5 April 2020.
  11. "CAN U23: Arsène Zola déclaré inéligible, la RDC disqualifiée au profit du Maroc". 24 April 2019.
  12. "CAN U23: la RDC disqualifiée pour avoir aligné Arsène Zola contre le Marocadiac-congo.com: toute l'actualité du Bassin du Congo". www.adiac-congo.com
  13. Oluwashina Okeleji (25 April 2019). "Morocco return to U-23 Africa Cup of Nations qualifying" . BBC Sport. Retrieved 5 July 2019.
  14. "DR Congo v Gambia game report". Confederation of African Football. 29 March 2021.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe