Armani Little
Armani George Little (an haife shi a ranar 5 ga Afrilun shekarar 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar gillingham ta EFL League Two
Armani Little | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Portsmouth, 5 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Rayuwa ta farko
gyara sasheAn haifi Little a Portsmouth . [1][2]
Ayyukansa
gyara sasheSouthampton
gyara sasheya kasance yana a ƙungiyar southampton tun yana dan shekaru 12, Little ya sanya hannu kan kwangilar carre ɗinsa ta farko tare da Southington a ranar 21 ga Afrilu 2015. [3] Southampton ta sake shi a lokacin rani na shekara ta 2018.[4]
Oxford United
gyara sasheA ranar 20 ga Yunin shekarar 2018, Little ya shiga oxford united kan kwangilar shekara guda.[5] A ranar 17 ga watan Agustan 2018, ya shiga Woking kan rancen wata daya.[6] Ya fara bugawa Oxford wasa a ranar 18 ga watan Disamba na shekara ta 2018 a cikin nasarar 3-0 na EFL Trophy a gida ga Tottenham Hotspur na yan kasa da shekara 23.[7]
Ya fara buga wasan farko a Oxford a ranar 26 ga watan Disamba na shekara ta 2018, ya zo a matsayin mai maye gurbin minti na 71 a cikin nasara 1-0 a gida ga Southend United, kafin ya shiga woking a aro har zuwa ƙarshen kakar a ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 2019.[8][9] Kafin kwangilarsa ta kare a Oxford, Little ya sanya hannu kan yarjejeniyar kwangila tare da kungiyar torquay unted ta National League.[10]
Torquay United
gyara sasheLittle ya fara bugawa Torquay wasa a ranar 3 ga watan Agusta 2019, inda ya buga cikakken minti 90 a nasarar da suka samu a gida 2-1 a kan kungiyar Boreham Wood . [11][12]
Forest Green Rovers
gyara sasheA ranar 8 ga watan Yunin 2022, Little ya amince da yarjejeniyar shekaru biyu don shiga sabuwar ƙungiyar Forest Green Rovers ta League One . [13] A ranar 12 ga watan Janairun 2023, Little ya shiga kungiyar wimbledon ta League Two a kan aro har zuwa ƙarshen kakar.[14]
AFC Wimbledon
gyara sasheA ranar 6 ga watan Yulin 2023, Little ya sanya hannu har abada ga Wimbledon bayan nasarar samun rance.[15] Ya zira kwallaye na farko a Wimbledon a kan Tranmere Rovers a ranar 30 ga Satumba 2023.[16]
Gillingham
gyara sasheA ranar 31 ga Mayu 2024, gillingham ya sanar da sanya hannu kan Armani Little.
Ƙididdigar aiki
gyara sasheClub | Season | League | FA Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Southampton U23 | 2016–17 | — | — | — | 1 | 0 | 1 | 0 | ||||
2017–18 | — | — | — | 2 | 0 | 2 | 0 | |||||
Total | — | — | — | 3 | 0 | 3 | 0 | |||||
Oxford United | 2018–19 | League One | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | |
Woking (loan) | 2018–19 | National League South | 25 | 4 | 4 | 1 | — | 3 | 1 | 32 | 6 | |
Torquay United | 2019–20 | National League | 17 | 3 | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 18 | 3 | |
2020–21 | National League | 24 | 1 | 2 | 0 | — | 5 | 0 | 31 | 1 | ||
2021–22 | National League | 38 | 15 | 2 | 0 | — | 1 | 0 | 41 | 15 | ||
Total | 79 | 19 | 5 | 0 | — | 6 | 0 | 90 | 19 | |||
Forest Green Rovers | 2022–23 | League One | 21 | 0 | 1 | 0 | 2 | 2 | 1 | 0 | 25 | 2 |
AFC Wimbledon (loan) | 2022–23 | League Two | 18 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 18 | 0 |
AFC Wimbledon | 2023–24 | League Two | 38 | 4 | 3 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 44 | 4 |
AFC Wimbledon Total | 56 | 4 | 3 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 62 | 4 | ||
Career total | 182 | 27 | 13 | 1 | 2 | 2 | 16 | 1 | 214 | 31 |
- ^ Jump up to:a b c d e Appeara
Manazarta
gyara sashe- ↑ "First & Best... With Armani Little – Torquay United". torquayunited.com (in Turanci). Torquay United F.C. 21 July 2020. Retrieved 8 November 2020.
- ↑ Thomas, David; James, Stuart (2 June 2019). "Armani Little can't wait to get started with Torquay United". DevonLive (in Turanci). Retrieved 8 November 2020.
- ↑ "Academy graduates Wood & Little sign pro contracts". southamptonfc.com (in Turanci). Southampton F.C. 21 April 2015. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Saints announce 2018 retained list". southamptonfc.com (in Turanci). Southampton F.C. 31 May 2018. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ Johnson, Jack (20 June 2018). "Oxford United sign trio for under 23s side". Oxford Mail (in Turanci). Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Hopkins and Little Out On Loan". www.oufc.co.uk (in Turanci). Oxford United F.C. 17 August 2018. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Little By Little". www.oufc.co.uk (in Turanci). Oxford United F.C. 19 December 2018. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Oxford United 0-1 Southend United". BBC Sport (in Turanci). 26 December 2018. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ Johnson, Jack (4 January 2019). "Oxford United loan Armani Little and Harvey Bradbury to Woking for rest of season". Oxford Mail (in Turanci). Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Midfielder Armani Little To Join United". torquayunited.com. Torquay United F.C. 30 May 2019. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ Samfuri:Soccerbase season
- ↑ "Torquay United 2–1 Boreham Wood". BBC Sport. 3 August 2019. Retrieved 18 March 2020.
- ↑ "Midfielder Little joins FGR". www.fgr.co.uk. 8 June 2022. Retrieved 8 June 2022.
- ↑ "Little by little! Exciting midfielder makes it two". www.afcwimbledon.co.uk. 12 January 2023. Retrieved 13 January 2023.
- ↑ "A Little longer! Armani signs permanently". www.afcwimbledon.co.uk. Retrieved 6 July 2023.
- ↑ "AFC Wimbledon 4–1 Tranmere". BBC Sport. 30 September 2023. Retrieved 3 October 2023.