Ardo Kola

Karamar hukuma ce a jahar taraba stet, a najeriya

Ardo Kola Karamar hukuma ce, dake a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya. hedikwatarta tana a cikin garin tanada mutane kumanin 86,921 a kidayar shekarar 2006 [1]

Ardo Kola

Wuri
Map
 8°48′N 11°12′E / 8.8°N 11.2°E / 8.8; 11.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,262 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.