Ara Town

Gari ne a jihar Nasarawa, Najeriya

Garin Ara gari ne a karamar hukumar Nasarawa jihar Nasarawa tsakiyar Najeriya. Ana samun garin ne a yammacin jihar Nasarawa tare da iyakar birnin tarayya Abuja ta gefen yammacin garin. Garin yana da kusan kilomita dari biyu da ashirin daga babban birnin jihar, Lafia.

Yawon shakatawa gyara sashe

Garin Ara gida ne ga Dutsen Ara wanda ke fuskantar garin, kuma sanannen wurin shakatawa ne. [1]

  1. http://www.northernnigeriatourism.com/states/nasarawa.html