Anthony Henri Zué Oyono Omva Torque (An haife shi ranar 12 ga watan Afrilu, shekara ta 2001A.c). ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob ɗin Seria B Frosinone. An haife shi a Faransa, yana wakiltar Gabon a matakin kasa da kasa.[1] [2]

Anthony Oyono
Rayuwa
Haihuwa Birnin Lille, 12 ga Afirilu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Gabon
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob/Ƙungiya

gyara sashe

Bayan ya koma US Boulogne a cikin shekarar 2018,[3] Oyono an sanya shi zuwa ƙungiyar farko a cikin watan Yuli 2020, ya fara zama babban kulob a ranar 21[4] ga Agusta 2020, [5]ya fara wasan a matsayin mai tsaron baya a cikin wasan suka tashi 1-0 daga a waje nasara da US Quevilly-Rouen a cikin Championnat National. [6] [2] A watan Oktoba, ya sanya hannu kan tsawaita kwantiragin shekaru uku da kulob din. [7]

`Yarjejeniya

gyara sashe
 
Anthony Oyono tare da yan wasa

A ranar 30 ga watan Janairun 2022, Oyono ya rattaba hannu kan kwangila tare da kulob din Frosinone na Italiya har zuwa 30 Yuni 2024.[8]

Ayyukan kasa

gyara sashe
 
Anthony Oyono

A ranar 30 ga watan Maris, 2021 Oyono ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da Gabon, inda ya fara wasa a matsayin mai tsaron baya a wasan da suka doke Angola da ci 2-0 a gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika ta 2021.[9][10]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Anthony Oyono". National Football Teams. Retrieved 7 February 2022.
  2. 2.0 2.1 Anthony Oyono at Soccerway
  3. Kanganga, Jean-Thimothé (16 October 2020). "Football: 3 ans de plus pour Anthony Oyono Omva à l'USBCO". Gabon Review (in French). Archived from the original on 31 October 2020. Retrieved 30 March 2021.
  4. Liron, Sylvain (29 August 2020)."-Football (N3): " Anthony Oyono ne jouait pas il y a deux ans en U19, il est titulaire en National". La Voix du Nord (in French). Retrieved 30 March 2021.
  5. Anthony Oyono at Soccerway. Retrieved 30 March 2021.
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :2
  7. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  8. "Anthony Oyono È GIALLAZZURRO" (Press release) (in Italian). Frosinone. 30 January 2022. Retrieved 31 January 2022.
  9. Liron, Sylvain (2 November 2020). "Football: sélectionné avec le Gabon, Anthony Oyono pourrait rater 3 matches de Boulogne". La Voix du Nord (in French). Retrieved 30 March 2021.
  10. Ndong, Willy (30 March 2021). "Qualifications Can 2021: des Panthères sans options fiables à Luanda". L'Union (in French). Archived from the original on 18 April 2021. Retrieved 30 March 2021.