Anthony Nted Emmanuel: Wanda kuma aka fi sani da Comrade Tony Nted (An haife shi a ranar 1 ga watan Oktoba 1960) ɗan tarayyar Najeriya ne kuma ɗan masana'anta (industrialist). Ya kasance shugaban kungiyar ma’aikatan ruwa ta Najeriya a shekarar 2009. [1][2] A baya ya taba zama mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya A lokacin da yake jagorancin kungiyar ma’aikatan ruwa ta kasa (MWUN), ya yi fice wajen tsaftace dabo a bangaren ruwan Najeriya.[3]

Anthony Nted Emmanuel
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa
takarda akan anthony nted

Comrade Emmanuel Tony Nte hamshakin dan kasuwa ne kuma ana masa kallon daya daga cikin attajirai a jihar Ribas. Ya fito ne daga Garin Agwut-Obolo a karamar hukumar Andoni.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Maritime Workers Union of Nigeria
  2. Ade (2009-07-19). " "MY MOHER WAS ABDUCTED FOR 32 DAYS, BUT GOD WILL PUNISH THE MILITANTS"!….Tony Nted Emmanuel (PG, MWUN)" . shippingposition . Retrieved 2022-10-07.
  3. "MWUN Dissolves Sectional Groups At Seaports ... Adeyanju Takes Over From Nted" . businessandmaritimewestafrica . 2017-03-23. Retrieved 2022-10-07.
  4. "About Me – Tonynted" . Retrieved 2022-10-07.