António Nzayinawo wanda aka fi sani da Abdul[1] ko kuma Abdul Nzayinawo (an haife shi a ranar 7 ga watan Afrilu 1994)[2]ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda sosai a ƙungiyar Petro de Luanda da farko a matsayin mai tsaron baya. Yana wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AS Vita .[ana buƙatar hujja]Ya yi wasa a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2014.[3]