Angongwi
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Angongwi kogi ne a ƙasar Ghana.Tana yankin kudu maso gabashin kasar mai 100 kilometres (62 mi) arewacin Accra.Yana shiga cikin kogin Volta kafin magudanar ruwan Volta ya shiga cikin Tekun Ginea.
Angongwi | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 6 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 6°07′00″N 0°28′00″E / 6.11667°N 0.46667°E |
Kasa | Ghana |