Angela Ajodo

Yar wasan kwallon Hannu ce a Najeriya

Angela Ajodo (An haife ta 30 ga Disamba, 1972). Ita ’yar wasan ƙwallon hannu ta Nijeriya ce. Ta shiga gasar Olympics ta bazara a 1992.[1][2]

Angela Ajodo
Rayuwa
Haihuwa 30 Disamba 1972 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara da Farfesa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Manazarta gyara sashe

  1. "Bill Mallon - Wikipedia". en.m.wikipedia.org. Retrieved 2021-07-25.
  2. "Angela Ajodo Bio, Stats, and Results | Olympics at Sports-Reference.com". web.archive.org. 2020-04-18. Retrieved 2021-07-25.